Jump to content

Alan Shepard

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alan Shepard
Babban Jami'in Sama-jannati

ga Yuni, 1971 - 1 ga Augusta, 1974
← Thomas P. Stafford (mul) Fassara - John Young (mul) Fassara →
Babban Jami'in Sama-jannati

Nuwamba, 1963 - ga Yuli, 1969
← Deke Slayton (mul) Fassara - Thomas P. Stafford (mul) Fassara →
Rayuwa
HaihuwaDerry (en) Fassara, 18 Nuwamba, 1923
ƙasaTarayyar Amurka
MutuwaPebble Beach (en) Fassara, 21 ga Yuli, 1998
MakwanciForest Hill Cemetery (en) Fassara
Yanayin mutuwaSababi na ainihi (sankaran bargo)
Ƴan uwa
MahaifiAlan B. Shepard
MahaifiyaPauline Renza Shepard
Abokiyar zamaLouise Brewer Shepard (mul) Fassara  (3 ga Maris, 1945 -
Yara
Karatu
MakarantaNaval War College (en) Fassara
United States Naval Academy (en) Fassara
United States Naval Test Pilot School (en) Fassara
Admiral Farragut Academy (en) Fassara
Pinkerton Academy (en) Fassara
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'anaval officer (en) Fassara, astronaut (en) Fassara, Matukin jirgin sama da Entrepreneur
EmployersNASA (mul) Fassara
Kyaututtuka
MambaMercury Seven (en) Fassara
Aikin soja
Fannin sojaUnited States Navy (en) Fassara
Digirirear admiral (en) Fassara
Ya faɗaciYakin Duniya na II
Imani
AddiniChristian Science (en) Fassara
IMDbnm0791593
alan Shepard
alan Shepard
Alan Shepard
Alan Shepard 1970

Alan Bartlett Shepard Jr. (Nuwamba 18, 1923 - Yuli 21, 1998) ba'Amurke ɗan sama jannati, matukin jirgin ruwa, magwajin tukin jirgi, kuma ɗan kasuwa. A shekarar 1961, ya zama mutum na biyu kuma Ba’amurke na farko da ya fara tafiya zuwa sararin samaniya, kuma a shekarar 1971, ya zama mutum na biyar kuma mafi tsufa da ya taba tafiya a duniyar wata, yana da shekaru 47.