Jump to content

Ayodele Awojobi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ayodele Awojobi
Rayuwa
HaihuwaOshodi-Isolo, 12 ga Maris, 1937
ƙasaNajeriya
ƘabilaYaren Yarbawa
Harshen uwaYarbanci
Mutuwa23 Satumba 1984
Makwancijahar Legas
Karatu
MakarantaJami'ar Ahmadu Bello
Imperial College London (mul) Fassara
Makarantar Nahawu ta CMS, Lagos
HarsunaTuranci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'ainjiniya, Malami, gwagwarmaya, marubuci da university teacher (en) Fassara
EmployersJami'ar jahar Lagos
Nigerian Railway Corporation

Ayodele Oluwatuminu Awojobi (12 ga Maris 1937 - 23 Satumba 1984). Haifaffen Dan Najeriya ne wanda aka fi sani da laƙabi da "The Akoka Giant", da "Macbeth", ya kasance malami a Nijeriya, marubuci, maƙeri, ɗan gwagwarmayar zamantakewar al'umma kuma mai gwagwarmaya. Malamansa da takwarorinsa sun ɗauke shi masanin ilimi. Takardun bincikensa, musamman a fagen ilimin baburashan, har yanzu abokan aikin bincike na duniya a Injiniyanci suna ƙara bibiyar su a cikin kwanan nan kamar shekarar 2020, kuma ana adan su kamar yadda ake adana na marubatan kamar Royal Society.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.