Jump to content

Bihar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bihar
बिहार (hi)
Bihar (en)


Suna sabodavihāra (mul) Fassara
Wuri
Map
 25°N 85°E / 25°N 85°E / 25; 85
ƘasaIndiya

Babban birniPatna
Yawan mutane
Faɗi103,804,637 (2011)
• Yawan mutane1,102.39 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili94,163 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuGanges (en) Fassara, Kosi River (en) Fassara, Gandaki River (en) Fassara da Son River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara53 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira22 ga Maris, 1912
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaBihar Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisaBihar Legislature (en) Fassara
• Shugaban ƙasaRam Nath Kovind (en) Fassara
• Chief Minister of Bihar (en) FassaraNitish Kumar (mul) Fassara (22 ga Faburairu, 2015)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo800XXX - 855XXX
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2IN-BR
Wasu abun

Yanar gizostate.bihar.gov.in
Facebook: iprdbihar Twitter: IPRD_Bihar Instagram: iprd_bihar Youtube: UCifuPnp82JGpFucAHgqYuTA Edit the value on Wikidata
Taswirar yankunan jihar Bihar.

Bihar jiha ce, da ke a Gabashin ƙasar Indiya. Tana da kuma yawan fili kimanin kilomita arabba’i 94,163 da yawan jama’a 104,099,452 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1912. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Patna ne. Jihar Bihar tana da iyaka da jihohin uku (Uttar Pradesh a Yamma, Bengal ta Yamma a Gabas, Jharkhand a Kudu) da ƙasar ɗaya (Nepal a Arewa).

Samfuri:Indiya