Jump to content

Cardi B

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Cardi B
Rayuwa
Cikakken sunaBelcalis Marlenis Almánzar
HaihuwaWashington Heights (en) Fassara da Bronx County (en) Fassara, 11 Oktoba 1992 (34 shekaru)
ƙasaTarayyar Amurka
ƘabilaDominican Americans (en) Fassara
Trinidadian and Tobagonian Americans (en) Fassara
Black Hispanic and Latino Americans (en) Fassara
Afro-Latin Americans (en) Fassara
Mutanen Karibiyan
Spanish Americans (en) Fassara
Harshen uwaTurancin Amurka
Ƴan uwa
MahaifiCarlos Almánzar
MahaifiyaClara Almánzar
Abokiyar zamaOffset (mul) Fassara  (Satumba 2017 -  Disamba 2023)
Ma'aurataStefon Diggs (en) Fassara
Yara
AhaliHennesy Carolina (en) Fassara
Ƴan uwa
Karatu
MakarantaBorough of Manhattan Community College (en) Fassara
Herbert H. Lehman High School (en) Fassara
HarsunaTuranci
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'arapper (en) Fassara, entertainer (en) Fassara, mawaƙi, singer-songwriter (en) Fassara, jarumi da Internet celebrity (en) Fassara
Tsayi1.6 m
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Sunan mahaifiCardi B
Artistic movementhip-hop (en) Fassara
pop music (en) Fassara
pop rap (en) Fassara
Kayan kidamurya
Jadawalin KiɗaAtlantic Records (mul) Fassara
Quality Control Music (en) Fassara
Imani
AddiniKatolika
Jam'iyar siyasaDemocratic Party (mul) Fassara
IMDbnm8054799
cardib.com da cardibofficial.com
Cardi B
Cardi B

Belcalis Marlenis Almánzar, (An haife ta ne a ranar 11 ga watan Oktoba, shekarar 1992), anfi saninta da Cardi B, mawaƙiya ce ƴar ƙasar Amurka, tana rubuta waƙa tana rerawa a cikin salan waƙan zamani wato rap.[1] Ta kuma yi fice da salon waƙarta na kai tsaye acikin sauri da zafi. An haife ta kuma ta tashi a babban Birnin New York, ta kuma shahara a kafar yanar gizo inda tayi fice a kafafen sadarwa irinsu Vine da Instagram. A tsakanin shekara ta 2015 zuwa 2017, ta fito a wani shiri na gidan telebijin na VH1, mai suna Love & Hip Hop: New York, inda ta samu karfin gwiwar cigaba da fafutukar waƙa a yayinda ta saki waƙoƙi guda biyu, Gangsta Bitch Music, Vol. 1 (2016) da kuma Vol. 2 (2017).

Waƙarta na studiyo na farko, mai suna Invasion of Nicki Minaj's Privacy (2018), ya haye na daya a jadawalin Billboard 200, kuma Billboard sun nada ta mawaƙiya rap mace ta farko a shekarun 2010s.

An haifeta ne a wani gari mai suna Manhattan, to amma ta girma ne a garin Bronx, dake jihar New York[2]

Farkon rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Sana'ar waƙa

[gyara sashe | gyara masomin]

Cardi B ta fara shahara ne a shekaran 2015 da kuma 2016.[3]

  1. ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-04-15. Retrieved 2020-09-22.
  2. ↑ http://www.thefader.com/2017/06/22/cardi-b-cover-story-interview
  3. ↑ http://www.thefader.com/2016/02/29/cardi-b-interview