Jump to content

Indore

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Indore


Wuri
Map
 22°43′07″N 75°51′18″E / 22.7186°N 75.855°E / 22.7186; 75.855
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaMadhya Pradesh
Division of Madhya Pradesh (en) FassaraIndore division (en) Fassara
District of India (en) FassaraIndore district (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi1,994,397 (2011)
• Yawan mutane3,763.01 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiHarshen Hindu
Labarin ƙasa
Yawan fili530 km²
Altitude (en) Fassara553 m
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo4520XX
Tsarin lamba ta kiran tarho731
Wasu abun

Yanar gizoindore.nic.in
Indore.

Indore birni ne, da ke a jihar Madhya Pradesh, a ƙasar Indiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 1,994,397. An gina birnin Indore kafin karni na sha takwas bayan haifuwan annabi Issa.