Jump to content

Oran

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Oran
وهران (ar)
ⵡⴰⵀⵔⴰⵏ (tmh)


Wuri
Map
 35°41′49″N 0°37′59″W / 35.6969444°N 0.6330556°W / 35.6969444; -0.6330556
Ƴantacciyar ƙasaAljeriya
Province of Algeria (en) FassaraOran Province (en) Fassara
District of Algeria (en) FassaraOran District (en) Fassara
Babban birnin
Oran Department (en) Fassara (1848–1962)
Oran Province (en) Fassara
arrondissement of Oran (en) Fassara (–1962)
Oran District (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi803,329 (2008)
• Yawan mutane12,552.02 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiLarabci
Aljeriya Berber
Labarin ƙasa
Yawan fili64 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuGulf of Oran (en) Fassara
Altitude (en) Fassara101 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo31000
Tsarin lamba ta kiran tarho041
Wasu abun

Yanar gizooran-dz.com
Facebook: orandzcom Edit the value on Wikidata
Oran.

Oran (lafazi : /oran/ ; da harshen Berber: ⵡⴰⵀⵔⴻⵏ; da Larabci: وهران/Wahran) birni ne, da ke a ƙasar Aljeriya. Shi ne babban birnin yankin Oran. Oran tana da yawan jama'a 609 940, bisa ga jimillar shekarar 2008. A 2010 kuwa adadin kidayar mutane yakai 853,000. An gina birnin Oran a shekara ta 903 bayan haifuwar Annabi Issa.

Oran shine birni nabiyu mafi girma a kasar bayan birnin Aljir ansan birnin da hadahadar kasuwanci.